Hukumar Kidaya Sun Fara Sakin Sunayen Wadanda Suka Cika Aikin Kidaya Na Facilitators
Assalamu alaikum warahamatullah barkabmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka na hikimatv.com
Hukumar kidaya ta kasa wato National pupulation commision Sun fara fitar da jerin sunayen wadanda sukayi nasarar samun aikin da suka dauka amma wadanda suka cika bangaren Facilitators.
Kamar de yadda kuka sani dama shi wannan aikin bangare bangare ne wanda, akwai Facilitators, enumirators da sauransu, wadanda suka cika bangaren facilitators sune aka fara sakin nasu.
Dan Haka danna Link dake kas domin dubawa
Shigo nan domin Dubawa
Allah ya taimaka