Sabon Tallafin Karatu Daga Daily Trust Foundation Scholarship 2023

Advertisement
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ina kuke dalibai masu bukatar samun tallafin karatu wato scholarship? Ga wata sabuwar dama ta samu daga Gidauniyar Daily Trust Fundation 2023
Shi de wannan tallafin karatun na Daily Trust yana buɗe ne wa ɗaliban likitocin mata / masu jinya a cikin zaman karatun 2022/2023.
Sabo da haka duk wasu dalibai mata masu karatun lafiya wannan tallafin naku ne:
Advertisement
Domin Neman wannan tallafin karatun danna Apply dake kasa
Apply Now
Allah ya taimaka
Advertisement