Yadda zaka cika sabon tallafin Nirsal na AGROGEOCOOP

Advertisement
Yadda zaka cika wannan sabon tallafi na Nirsal AGROGEOCOOP
Da farko kashiga wannan link din
?
https://nirsal.com/agrogeocoop/
idan ka shiga kai tsaye zai kaika zuwaga portal na Nirsal AGROGEOCOOP saika karanta yadda tsarin yake
Idan ka gama karantawa sai kai can kasa zakaga inda aka rubuta CLICK HERE TO APPLY saika danna kansa zaikai ka wurin da zaka cike wannan form din saika tsaya ka lura da kyau ka cike
Advertisement
Kana gama cikewa saikai submit nashi idan ka tabbatarda cewa kagama cike duk abunda ake bukata kenan.
Allah ya bada sa a
Advertisement