Yadda Zaka Duba Ko kayi Nasarar Samun Aikin Kidaya Na Facilitators

Advertisement
Kamar yadda na fada muku wannan list din na facilitators ne dan haka saika duba idan har shi ka cika
Domin dubawar danna Link na Jihar ka dake kasa
Advertisement
Advertisement
Advertisement
Idan Kuma Babu jiharka a nanan karka damu ka danna Link dake kasa
Check Application Status
Idan ya bude saika shiga check application status saika shigar da Application Id dinka wanda suka baka lokacin da kayi Register kokuma ka shigar da NIN number ka.
Daka shigar zaka gani idan ka samu zakaga approve idan baka samu ba zakaga Pending.