Yanda zaku ga masu kallon profile dinku na WhatsApp

Asalamualaikum barkan mu da sake saduwa a wanan lokacin , a yau darasin namu ya dan ganci whatsApp ne nazo muku da wani Application na tabbata zai burgeku saboda aikinsa
wanan dai app din wani sabon Application mai suna wprofile Application ne da ze baka dama ka gano wanda ya duba profile dinka na whatsapp ma’ana photon Dp dinka na whatsApp cikin sauki ba tare da ansha wahala ba
Amma wanan Application din zai nuna maka mutum uku kadai, daga nan zai ce sai ka sai coins zai cigaba da nuna maka mutanen da suka ziyarci profile dinka.
YANDA ZAKU YI AMFANI DASHI
Da farko dai bayan ka sauke Application din a kan wayarka zaka shiga cikin kana shiga cikin sa zai kawo zabi guda uku Daily Monthly Yearly.
Daily shine zabi wanda yake Free daka danna kasan sa zakaga inda kansa sa Update Daily kana dannawa zai kawoma sunayen mutum uku da suka bude ma profile dinka na whatsapp
bayan mutum ukun da suka kawoma ba zasu sake kawoma sunayen wasu ba saika sa kudi kasai coins.
Monthly da Yearly su kuma bana Free bane suma dole saika sa kudi kasai coins zasu kawoma sunayen mutanen da suka bude profile dinka na whatsapp
Idan kana son siyan coins din idan ka duba daga kasan Application din zakaga inda akasa Buy Coins kana dannawa zai kawoma ban gare da zaka siya.
IDAN KANA SON WANAN APPLICATION DIN SAI KAYI DOWNLOAD DINSA GA LINK NAN A KASA
Kai tsaye zaka danna gurin da nace ka danna ma’ana Danna nan bayan ka danna kai tsaye zai kaikai playstore A nan ne zakayi download na Application din
Kai tsaye zaka danna yanda akasa install nan take zaiyi install shikenan saika fara amfani dashi. Na tabbata zai burgeku.
wanan shine ku dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha
mungode ???